Mahimmacin lokaci a rayuwar dan ada
Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa, By: Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya Source: IslamHouse.com · Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.