Lectures & RemindersAudio
Tsadan lokaci
islamicmedia.tv·1 view·5 hours ago
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su. By: Isa ali Ibrahim Fantami, Adam Shekarau Source: IslamHouse.com · Isa ali Ibrahim Fantami, Adam Shekarau
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.