Zikirin safe da marece
Zikirinda akeyi da safe da kuma marece ,kuma yana daga cikin yima allah madaukaki bauta sannan ana ambaton allah da baki kuma ana ambatonshi da gabubuwa na jiki.dagacikin fa idodinshi yana karama zuciya haske kuma yana kankaremata tsatsan zunubi. kuma zikiri yana kore shedan. By: Salisu Ibrahim, Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya Source: IslamHouse.com · Salisu Ibrahim, Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.