Sharhin littafin umdatul ahkam na babban malami abdul gany almakdisi
• Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali • kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi. By: Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim Source: IslamHouse.com · Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.