Sharhin Littafin Arrisalah
Wanna darussan suna bayanine akan yanda akeyin wankan janaba dakuma yanda akeyin alwalla da sallah da sharadanta dasunnoninta da wajibanta dakuma abubuwan da suka dan ganci ibada wayanda dole sai ansansu ibada takeyin daidai dakumawayanda suke batata .duk akan mazahabar malikiyya. By: Adam Shekarau, Ahmad Adam Algarkawy Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Ahmad Adam Algarkawy
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.