Lectures & RemindersAudio
Hadarin Bara acikin musulunci
islamicmedia.tv·1 view·6 hours ago
Hadarin Bara acikin addinin musulinci akan mutun da alumma hadarin bara shine zai tashi ranar kiyama huskassa babu nama sannan mafi yawanci wadanda suke bara sune yan makaranta alkur، ani masu karatun allo. Abinda kekawowar bara rashin aikinyi da maula By: Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya Source: IslamHouse.com · Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.