Lectures & RemindersAudio
Wanda yayyi shakun fitan iska acikin salla
islamicmedia.tv·1 view·23 hours ago
Malan yayi bayanine akan hukumcin wanda yayyi shaka acikin sallarsa wajan fitar iska ko bai fitaba cewa bazai bar sallarshiba hassai yaji iska ko sauti tare dacewa wannan daga shaitan ne domin asalin Magana shine mutun yagina wanna akan cewa shaitan ne. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.