Hukumcin ruwanda kare ya sayya baki acikina
Malan yayi bayanine akan hukuncin rowanda kare ya sayya baki cikinshi Yayi bayani cewa wannan ruwa sunzam najasa kuma wajibine a wanke abinda yasa bakinsa aciki so ba kuwai na fako da kasa Dakuma hukumcin wankeshi da sabuni da sauransu Da wasu hukumce hukumne masu alaka das hi wanda wajibine musulmi yasansu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.