Hakkokin mace a musulunci
Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu, daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah. Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa shayarwa. By: Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim Source: IslamHouse.com · Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.