Akidodin al ummar musulmai
Malam yayi bayani kan bidi،a acikin addini , yakuma banbanta stakanin bidi،a da sunna ta manzon allah (saw). bidi،a bata kasancewa sai a cikin addini ba acikin lamurran duniyaba , san yanuna hadarin bidi a ,yakoma bada misali kan bidi،a acikin addini,sannan yattabo akidar yan shi’a da kuma hadarisu kan ahli sunna, sannan akarshe yayi bayani kan yan kur’ani . By: Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim Source: IslamHouse.com · Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.