illar harshe
Harshe daine daga cikin gabubuwan dan adam guda biyar,da harshene mutum yake Magana, kuma da harshene mutum yake isadda sakon zuciya ,kuma tashine yabujerewa allah yazama kafiri kokuma yazam musulmi, wannan kenuna mahimmacin harshe da hadarinsa chike furta alkairi ku sharri, sanan yayi bayani akan abubuwanda harshe yake aikatawa By: Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim Source: IslamHouse.com · Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.