Haila larurar mata
Malam yayi bayanin kashe kashen jinin haila, da kuma ya ake gane jinin haila , sannan yaushene idan mace taga jinni yana fitomata a gabanta za ’acemasa jinin haila,sannan yayi bayani bambancin jinin haila, dakuma sabobbanda kesawar haka din,shine kamar yanayi , misali garinda keda ni ima yanayin tasiri na babancin haila, hakama garinda keda sanyi ko zafi , yana yin tasiri, wannan kesawar hukuncin yasha bamban. By: Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya Source: IslamHouse.com · Salisu Ibrahim, Muhamad Awal Albani Zariya
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.