Yadda aljani yake shiga cikin mata
Malam yayi bayani yadda aljani yake shiga cikin jikin dan adam da kuma musamman yadda yake matsama mata . sannan wajibine ga musulmi yayi imani da samuwar aljannu kamar yadda allah yaffadeso acikim alkur’ani Yadda yake macama mata a harkokinsu nayau da kullun da kuma dalilanda ke kawoso da kuma hanyoyinda magan cesu karkashin alkur’ani da sunna annabi(saw) By: Aminou Dawrawa, Salisu Ibrahim Source: IslamHouse.com · Aminou Dawrawa, Salisu Ibrahim
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.