Zaman aurataiyya
Malam yayi bayani kan zamatakewa ta aure wanda aure sunnace ta manzon allah malm yayi bayani rukunnnan aure da kuma sharuddan aure wanda idan wadannan abubuwan basu cikaba aure bai zamo nasunnaba. Sannan yayi bayani yadda ake neman aure amusulunci sannan yaja hankalin mata yadda hanyoyyinda mace zata iya zama da mijinta By: Aminou Dawrawa, Salisu Ibrahim Source: IslamHouse.com · Aminou Dawrawa, Salisu Ibrahim
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.