Lectures & RemindersAudio
Tafsirin surar baqara
islamicmedia.tv·1 view·6 hours ago
Malan yayi bayanine akan falalar surar da kuma halin muminan dasukayi imani da allah da halaiyyar kafurai da kuma labarin al oummar da sukashige yahudawa da nasara da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarki annabi By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.