Lectures & RemindersAudio
Tafsirin surar ma ida
islamicmedia.tv·1 view·23 hours ago
Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan al kawulla da yanka da farauta da alwala da wasu mas alolin a qida da wasu kissoshin annabawa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.