Tafsirin surar al an am
Malan yayi bayanine akan dalillan da ke nuni akan kudurar allah da kadaitarsa da kuma sakamakon al aummomin dake izgili ga annabawa na yimasu azaba da aukuba daga allah da bayani akan qukurar allah da kadaitakansa da girmasa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.