Lectures & RemindersAudio
Hukuncin bawalin yariyya da yaro
islamicmedia.tv·1 view·4 hours ago
Malan yayi bayanine akan hukuncin bawalin yariyya da yaro da wasu hikimomin dasukasa wanje bawalin yariyya banda na yaro dawasu hukumce hukunce masu alaka da bawalin yariyya dana yaro wanda wajibine musulmi yasansu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.