Lectures & RemindersAudio
Hukuncin jinin dake futa ajikin dan adam
islamicmedia.tv·1 view·23 hours ago
Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.