Lectures & RemindersAudio
Hukuncin yin sammako a sallar jumaa
islamicmedia.tv·1 view·4 hours ago
Malan yayi bayanine akan falalar sammakon zuwa juma a dabayayi akan lokutta biyar kafin zuwan limami dakuma falalar yin wanka aranar juma a da sauraron hutubar liman dakuma sauran bayanai akan fadalolin sammakon zuwa juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.