Lectures & RemindersAudio
Sharhin littafi al qawaid al arbaa
islamicmedia.tv·1 view·4 hours ago
Malan yayi bayani akan ma anar qa idodin nan guda hudu dakuma ma himmacin fahimtar fawhidi ga kowane musulmi da musulma da hikimar halittan mutane da aljan da sharuttan karban ayukka da kuma sauransu. By: Malan Aliyu Muhammad Sadisu Source: IslamHouse.com · Malan Aliyu Muhammad Sadisu
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.