Lectures & RemindersAudio
Falalar Sha’aban da kuma bidi’o’in dake cikinsa
islamicmedia.tv·1 view·4 hours ago
Malamin ya yi bayanine akan falalar watan Sha’aban, da kuma yadda musulmi ya kamata ya kasance a cikinsa, sannan ya yi bayanin halayan Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da kuma halayan magabata a cikin watan, da kuma bidio’in da ake yi a watan. By: Malan Aliyu Muhammad Sadisu Source: IslamHouse.com · Malan Aliyu Muhammad Sadisu
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.