Lectures & RemindersAudio
Falalar aswaki kafin alwalla da salla
islamicmedia.tv·1 view·23 hours ago
Malan yayi bayanine akan falalar yin aswaki kafin kuwane alwalla da salla da kuma bayani aka wasu fa idodi yin aswaki da falalarsa dakuma sauran bayanai masu mahimmanci akan aswaki wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.