Lectures & RemindersAudio
Hakikanin bayani akan maulidi
islamicmedia.tv·1 view·5 hours ago
Yana bayanine akan hukuncinsa da haram cinyin mauludin nabiyyi(s.a.w) da kinyinsa dakum nisantar aiykatashi da bayanin hatsarinda ke cikinsa da masuyinsa dakuma bayanin alakar yan shia da sufaye dakuma kaidin da sukeyiwa musulmai da musulinci da kuma sanin hakikanin sufaye. By: Adam Shekarau, Ahmad Adam Algarkawy Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Ahmad Adam Algarkawy
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.