Lectures & RemindersAudio
Sharhin hukunce hukuncan haj da umra
islamicmedia.tv·1 view·4 hours ago
Malan yayi bayani ne akan wajabcin haj da umra da fala larsu da siffufin haj da umara da wasu kura kurai da wasu masu haj suke fadawa acikinsu da sauran hukunce hukuncan haj da umra da wasu nasihohi ga masu niyyar haj da umra. By: Adam Shekarau, Muhammad Auwal Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Muhammad Auwal Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.