Libraryوثائق
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
من الكتاب
الصفحات الأولى من النص. افتح الكتاب أعلاه لقراءته كاملًا.
ِِرَس اَلَتاِن ُموَج َزَتاِن ِفي الَّزَكاِة َوالِّص َيا
هوساHausa
TAƘAITATTUN SAƘONNI
BIYU A KAN ZAKKA DA
AZUMI
Shehin Malami
AbdulAzeez Bn Abdullahi Bn Baaz
ِاȋَ َ سَ ر
الزَّ Ǎِ انِ تَ زَ وجَ مُ انِ
وَ ةِ ǽَ
الصِّ
اˉِ يَ
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A
KAN ZAKKA DA AZUMI
ِسَمَاحَةُ الشَّ يْخ
ٍƚَبْدِ الْعَزِƳزِ بْنِ ƚَبْدِ اĬَّ ِ بْنِ بَاز
ُ َّĬرَϬِϮَهُ ا
Shehin Malami
AbdulAzeez Bn Abdullahi Bn Baaz
Allah Ya yi masa rahama
2
ė
ِاالله
الرَّ
الرَّ نِ محَ
يمِ حِ
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN
ZAKKA DA AZUMI
Shehin Malami
AbdulAzeez Bn Abdullahi Bn Baaz
Allah Ya yi masa rahama
SAƘO NA FARKO
A kan wasu bincike-bincike masu
muhimmanci akan zakka.
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai
Godiya ta tabbata ga Allah Shi kaɗai, tsira da
aminci su tabbata ga wanda babu wani annabi a
bayansa, da alayen sa da sahabban sa, bayan haka:
Abinda yasa aka rubuta waɗannan bayanan shi
ne, yin nasiha da tinatarwa akan wajibcin zakka,
wacce mafi yawancin musulmai suka yi sakaci da ita,
ba su fitar da ita ta hanyar da aka shara'anta ba, tare
da girman sha'aninta, da kuma kasancewarta ɗaya
daga cikin rukunan musulunci biyar, waɗanda gininsa
ba ya daidaituwa sai a kansu; saboda faɗin Annabi -
tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: «An gina
musulunci akan abubuwa biyar: Shaidawa babu abin
bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lalle (Annabi)
Muhammad Manzon Allah ne, da tsaida sallah, da
التعليقات
لا توجد تعليقات بعد. كن أول من يشارك بتأمّل نافع.
ذات صلة
ƘAYATA GURAREN ZAMA Taƙaitattun Darussa cikin abubuwan da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba.
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda ya raya cewa ya halatta ga wani ya kauce daga shari'ar (Annabi) M
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
BINNE MATATTU A CIKIN MASALLATAI
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
Tsawatarwa akan gina masallatai a maƙabartu
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago