Libraryوثائق
Tsawatarwa akan gina masallatai a maƙabartu
Tsawatarwa akan gina masallatai a maƙabartu By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
من الكتاب
الصفحات الأولى من النص. افتح الكتاب أعلاه لقراءته كاملًا.
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Hausaهوسا
Tsawatarwa akan gina masallatai
a maƙabartu
ِالَّتْحِذيُر ِمْن ِبَناِء الَمَس اِج ِد َعَلى الُقُبو
ِاتلَّحْذِيرُ مِنْ بِنَاءِ المَسَ اجِد
ِلَعَ َ القُبُور
Tsawatarwa akan gina masallatai
a maƙabartu
ِلِسَ مَاحَةِ الشَّ يْخِ العََّلَّ مَة
عَبْدِ العَزِيزِ بْنِ عَبْدِ اهللِ بْنِ بَاز
ُرَِحِ َهُ اهلل
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
2
ِِمْسِب اَّللَّ ِ الرَّْحْ َنِ الرَّحِيم
SAƘO NA GOMA:
Tsawatarwa akan gina masallatai a
maƙabartu
Da sunan Allah, godiya ta tabbata ga Allah, tsira da
aminci su tabbata ga Manzon Allah.
Bayan haka, haƙiƙa na ga wani abu da aka buga a
fitowa ta uku a mujallar Rabiɗat al-Ulum al-Islamiyyah
a babin: (Labaran Musulmai a wata): Lalle Rabiɗat al-
Ulum al-Islamiyyah dake masarautar Hashimiyya ta
ƙasar Jordan tana son gina wani masallaci a kan wani
kogo da aka gano bada daɗewa ba a garin al-Raheeb,
wanda shi ne kogon da ake cewa: Lalle (Ashabul kahf)
mutanan kogo da bayaninsu ya zo a cikin Alƙur’ani mai
girma sun kwanta a cikinsa.
Ya ƙare.
Duba da wajibcin nasiha ga Allah da kuma bayinSa,
na ga in wajjahar da wata kalma a mujalla ɗin a karan
kanta ta Rabiɗatul Ulumul Islamiyya dake masarautar
Hashimiyya ta ƙasar Jodan, abinda ta ƙunsa: Nasihar
Rabiɗah akan aikin da ta ƙuduri aniyar yi na gina
masallaci a kogon da aka ambata; ba kuma komai ya
kawo hakan ba sai domin yin gini akan ƙaburburan
Annabawa da salihai da gurabensu na abinda shari’ar
Musulinci cikakkiya tazo da shi na hani da kuma
التعليقات
لا توجد تعليقات بعد. كن أول من يشارك بتأمّل نافع.
ذات صلة
BINNE MATATTU A CIKIN MASALLATAI
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
Tsawatarwa daga Bidi''o'i
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda ya raya cewa ya halatta ga wani ya kauce daga shari'ar (Annabi) M
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago