Libraryوثائق
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
من الكتاب
الصفحات الأولى من النص. افتح الكتاب أعلاه لقراءته كاملًا.
ِالُّد ُروُس اْلُمِهَّمُة ِلَعاَّمِة اُأْ لَّم
هوساHausa
MUHIMMAN DARUSSA GA
DUKKANIN AL'UMMA
Babban Malami
Abdul-Azeez Bn Abdullahi Bn Baaz
-Allah Ya yi masa rahama-
ا
دلُّرُوسُ
ا
لْمُهِمَّةُ
لِعَامَّةِ
ا
مَّةِ
ْ ُ
لأ
MUHIMMAN DARUSSA GA
DUKKANIN AL'UMMA
ِلِسَمَاحَةِ الشَّيْخِ العَلاَّمَة
ٍȭَبْدِ العَزِɋزِ بْنِ ȭَبْدِ االلهِ بْنِ بَاز
ُرَمحِ َه
االلهُ
Na
Babban Malami
Abdul-Azeez Bn Abdullahi Bn Baaz
Allah Ya yi masa rahama
2
ė
ِاالله
الرَّ
الرَّ نِ محَ
يمِ حِ
MUHIMMAN DARUSSA GA
DUKKANIN AL'UMMA
Na Babban Malami
Abdul-Azeez Bn Abdullahi Bn Baaz-Allah Ya yi
masa rahama-
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai.
Gabatarwar Mawallafi
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai,
kyakkyawan ƙarshe ya tabbata ga masu tsoran Allah,
Allah Yayi tsira da aminci ga bawanSa kuma
manzonSa annabinmu Muhammadu, da alayensa da
sahabbansa baki ɗaya .
Bayan haka:
Waɗannan wasu taƙaitattun kalmomine, akan
bayanin sashin abinda ya wajaba kowa ya san shi
dangane da addinin musulunci, na ambacesu da:
(Mahimman darussa ga dukkanin al'umma).
Kuma ina roƙon Allah Ya amfanar da musulmai su,
kuma Ya karɓesu daga gareni, hakika Shi Mai yawan
kyautane, kuma Mai yawan karamci.
AbdulAzeez Bn Abdullahi Bn Baaz
Muhimman darussa ga dukkanin al'umma1
1 Majmu'u Fataawa, da maqaloli mabanbanta (3/288-298).
التعليقات
لا توجد تعليقات بعد. كن أول من يشارك بتأمّل نافع.
ذات صلة
HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL'UMMAH)
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
ƘAYATA GURAREN ZAMA Taƙaitattun Darussa cikin abubuwan da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba.
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda ya raya cewa ya halatta ga wani ya kauce daga shari'ar (Annabi) M
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago