Libraryدستاویزات
SAƘO A KAN JINAYEN ƊABI'A GA MATA
SAƘO A KAN JINAYEN ƊABI'A GA MATA By: muhammad bin saleh al authaimin Source: IslamHouse.com · muhammad bin saleh al authaimin
کتاب سے
متن کے ابتدائی صفحات۔ مکمل پڑھنے کے لیے اوپر کتاب کھولیں۔
ِِرَس اَلٌة ِفي الِّد َماِء الَّطِبيِعَّيِة ِللِّنَس ا
هوساHausa
SAƘO A KAN JINAYEN ƊABI'A GA
MATA
Da alƙalamin babban malami mai yawan sani
Muhammad bin Salih Al-Usaimeen
Allah Yayi masa gafara shi da mahaifansa da musulmai
ٌ رِسَالَةٌ
ٌِِفِ ٌادلِّمَاءٌِالطَّ بِيعِيَّةٌِلِلنِّسَ اءٌ
ٌ
SAƘO A KAN JINAYEN ƊABI'A GA
MATA
ٌ
ِ بِ قِ لِ مِ
ِ ف ض يل ة ِالشَّ يْخ ِالع َّلَّ م ة
ِ ُمح مَّد ِبْن ِص ال حٍ ِالعحث يْم نيِ
ِ غ ف ر ِاَّللَّ حَِل حِو ل و اِل يْه ِو ل لمحسْل م نيِ
Da alƙalamin babban malami mai yawan sani
Muhammad bin Salih Al-Usaimeen
Allah Yayi masa gafara shi da mahaifansa da
musulmai
ٌ
2
بِسْمٌِ
ٌِاللٌ
ٌَّالرٌَحٌِنٌ
ٌَّالرٌِحٌِيم
SAƘO A KAN JINAYEN ƊABI'A GA
MATA
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, muna gode
maSa, kuma muna neman taimakon Sa, muna neman
gafarar Sa, kuma muna tuba izuwa gare Shi. Muna
neman tsarin Allah daga sharrukan rayukanmu, da
kuma munanan ayyukanmu. Duk wanda Allah Ya
shiryar babu mai ɓatar da shi, kuma wanda ya ɓatar
babu mai shiryar da shi. Kuma ina Shaida cewa babu
wani abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai yake,
ba Shi da abokin tarayya. Kuma ina shaidawa cewa,
Annabi Muhammad bawanSa ne kuma ManzonSa ne.
Tsiran Allah da amincinSa su tabbata agare shi, da
alayensa, da sahabbansa, da wanda ya biyo su da
kyautatawa, zuwa ranar sakamako.
Bayan haka: Lallai cewa jinayen da suke samun
mace, sune haila da jinin cuta da jinin biƙi, suna daga
muhimman al'amuran da buƙata take neman bayanin
su, da kuma sanin hukunce-hukuncensu, da banbance
kuskure daga daidai daga zantukan malamai a kansu.
Kuma dogaro ya kasance dangane da abin da za'a
rinjayar ko a raunana daga hakan, a kan mahangar
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔
متعلقہ
SAƘO A KAN JINANEN ƊABI'A GA MATA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Akidar Ahlus~Sunna
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SharhinUsulul Imani
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Kayatarwa cikin cikar Shari'a da kuma da kuma hadarin Bidi'a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI AKAN AKIDAR MUSULUNCI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago