Libraryدستاویزات
SharhinUsulul Imani
Bayanineatakaice akan shika-shikan musulunci guda shida. By: muhammad bin saleh al authaimin, Malan Aliyu Muhammad Sadisu Source: IslamHouse.com · muhammad bin saleh al authaimin, Malan Aliyu Muhammad Sadisu
کتاب سے
متن کے ابتدائی صفحات۔ مکمل پڑھنے کے لیے اوپر کتاب کھولیں۔
1437
Sharhin Usulul imani
[
Hausa
]
Sheikh: Muhammad Bin Saleh Al'usaimin.
Fassarar: Ibrahim Abdullahi Abubakar
Dubawar: Aliyu Muhammad Sadisu
1437
رشح أصول اإليمان
)(الهوسا
الشيخ محمد بن صالح العثيمين
ترجمة: إبراهيم عبد هللا أبوبكر
مراجعة: علي محمد سادس
Sharhin Usulul Imani
1
Gabatarwar wanda ya duba
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da
amincin Allah su kara tabbata ga Annabinsa
Muhammad da iyalansa da kuma sahabbansa
baki daya.
Bayan haka; Wannan fassarara ta wannan littafi
mai matukar muhimmanci da ya kunshi
takaitaccan bayani akan abinda ya shafi shika-
shikan Imani, falalarsu alkhairansu da kuma
matsayin musulunci ga wadanda ba su yi Imani
da su ba. Littafin ya share fage da bayanin
tsaftatacciyar akidar musulunci, sannan sai ya
koro bayanai akan Usulul Imani wato shika-
shikan Imani, kana kuma littafin bayan haka sai
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔
متعلقہ
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Akidar Ahlus~Sunna
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Munanan dabi’un maguzawa
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Abubuwa bakwai masu halakarwa
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
KitabutTauhid
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
Fikhu A Sawwake
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
garkuwan musulmi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago