Libraryدستاویزات
Abubuwa bakwai masu halakarwa
Wannan littafi sharhi ne na hadisin “Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa”. By: Adam Shekarau, Adam Shekarau, Malan Aliyu Muhammad Sadisu Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Adam Shekarau, Malan Aliyu Muhammad Sadisu
کتاب سے
متن کے ابتدائی صفحات۔ مکمل پڑھنے کے لیے اوپر کتاب کھولیں۔
Abubuwa Bakwai Masu Halakarwa
Wallafar:
ALIYU MUHAMMAD SADISU
Wanda ya duba:
Attahiru Bala Dukku
2
السبع املوبقات
تأليف
علي محمد سادس
مراجعة
: الطاهر بال دكو
3
بسم اهلل الرحمن الرحيم
Gabatarwa.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, tsira da amincin
Allah su tabbata ga fiyayyan halitta Annabi Muhammad da iyalansa da
sahabbansa baki daya.
Wannan littafi ya kunshi bayani ne akan abubuwa bakwai da Ma'aikin Allah-
Tsira da aminncin Allah su tabbata a gare shi- yace masu halakarwa ne.
Lalle dukkanin abinda Ma'aikin Allah ya ce 'Abu kaza mai halakarwane',
To lalle ya kamata mutum musulmi ya yi kokarin sanin wannan abin, tun da
sauran nunfashinshi. Ma'aikin Allah- Tsira da aminncin Allah su tabbata a gare
shi- Ya ce:
ِ ((اِ جِ تِ نِ بِ واِِ اِ لسِ بِ عِِ اِ لِ مِ وبِ قِ اتِ ،ِقِ الِ واِِ يِ اِرِ سِ ولِِ اِ للِِ وِ مِ اِهِ يِ ؟ِقِ الِ :ِاِ لشِ رِ كِِ بِ اللِ ،ِوِ السِ حِ رِ،
ِ وِ قِ تِ لِِ اِ لنِ فِ سِِ اِ لِ تِ َِ
ِ رِ مِِ اِ للِِ إِ لِِ بِ الِ قِ ،ِوِ أِ كِ لِِ اِ لرِ بِ ا،ِوِ أِ كِ لِِ مِ الِِ اِ لِ يِ تِ يمِ ،ِوِ التِ وِ ّلِ ِيِ وِ مِ
ِ اِ لزِ َ
ِ فِ ،ِوِ قِ ذِ فِِ اِ لِ مِ حِ صِ نِ اتِِ اِ لِ غِ افِ لِ تِِ اِ لِ مِ ؤِ مِ نِ ات.)).ِرواهِالبخاريِومسلم
Ma’ana: "Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa! (Sai Sahabban shi
-Allah ya kara musu yarda suka ce) 'Wadanne abubuwane wadannan ya
Ma'aikin Allah? Sai Ma'aikin Allah- Tsira da aminncin Allah su tabbata a
gare shi- Ya ce: "Shirka da Allah, da Asiri da Kashe rai da Allah ya haramta
a kashe ta ba tare da hakki ba, da Cin Riba da cin Dukiyar Maraya da Ja-da-
baya lokacin gumurzu, da Yiwa mace mumina wacce ta kame kanta (bata
san ya ake barna ba) mutum ya yi wa irin wannan macan kazafi."Bukhari ya
ruwaito wannan hadisi a wurare da dama a cikin littafinsa, haka ma Muslim
ya ruwaito shi.
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔
متعلقہ
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka'idodi guda hudu (ALKAWA'IDUL ARBA'U), da abubuwan da suke
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
ƘAYATA GURAREN ZAMA Taƙaitattun Darussa cikin abubuwan da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba.
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MATSAYIN SALLAH A CIKIN MUSULUNCI Ma'anarta, Hukuncinta, Abubuwan da ta kebanta da su, Hukuncin wand
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Munanan dabi’un maguzawa
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Sharhin littafin tagut na sheik mhd bin abdul wahab
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Sharhin littafi al wasitiyya
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
Sharhin littafin tahawiyyah
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago