Libraryدستاویزات
TAKAITACCEN BAYANI AKAN AKIDAR MUSULUNCI
By: muhammad bin saleh al authaimin Source: IslamHouse.com · muhammad bin saleh al authaimin
کتاب سے
متن کے ابتدائی صفحات۔ مکمل پڑھنے کے لیے اوپر کتاب کھولیں۔
)ُِنبَذ ٌة ِفي الَعِقيَد ِة اِإلْس اَل ِمَّية (َش ْر ُح ُأُص وِل اِإليَما
هوساHausa
TAKAITACCEN BAYANI
AKAN AKIDAR MUSULUNCI
(SHARHIN TUSHEN IMANI)
Na Babban malami mai yawan sani
Muhammad bn Saleh al-Usaimeen
Allah Ya yi masa gafara shi da mahaifan sa da musulmai
نُبذَةٌ Ǎِ العَقِيدَةِ اƃِسْƆَ مِيَّة
صُولِ الإِيمَانِ(
ُ
)رشَ ْحُ أ
TAKAITACCEN BAYANI AKAN AKIDAR
MUSULUNCI
(SHARHIN TUSHEN IMANI)
ϙمَة
بِقَلَم فَضِ يلَة الشَّ يخ العَϘَّ
ϣُ ϥَمَّدِ بْنِ صَ الِحٍ العُثَيمِйن
ƛَفَرَ اĬَّ ُ цَهُ وَلِوَاцِدَيْهِ وَلِلْمُسْلِمِйن
Na
Babban malami mai yawan sani
Muhammad bn Saleh al-Usaimeen
Allah Ya yi masa gafara shi da mahaifan sa da
musulmai
2
ė اȥَّ ِ الرَّمحْ َنِ الرَّحِيم
TAKAITACCEN BAYANI AKAN AKIDAR
MUSULUNCI
Wallafar babban malami mai yawan sani
Muhammad bn Saleh al-Usaimeen
Allah Ya yi masa gafara shi da mahaifan sa da
musulmai.
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai
GABATARWA
Haƙiƙa godiya ta tabbata ga Allah, muna gode
maSa, muna neman taimakonSa, muna neman
gafararSa, muna tuba zuwa gareShi, muna neman
tsarin Allah daga sharrukan kawunanmu, da kuma
munanan ayyukanmu, Duk wanda Allah Ya shiryar da
shi, babu mai ɓatar da shi, kuma wanda Ya ɓatar
babu mai shiryar da shi, ina shaida cewa babu wani
abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai yake,
baShi da abokin tarayya, Kuma ina shaida cewa
(Annabi) Muhammad bawanSa ne kuma ManzanSa
ne, Allah Yayi tsira a gare shi da alayensa da
sahabbansa,
da
waɗanda
suka
biyo
su
da
kyautatawa, Yayi aminci amincewa.
Bayan haka: Haƙiƙa (Ilimin kaɗaita Allah) (shi ne)
Mafi ɗaukakar ilimai, kuma mafi girmansu a daraja,
mafi wajabcinsu a nema, domin shi ilimin sanin Allah
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔
متعلقہ
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLAC
islamicmedia.tv
8 views · 4 months ago
TAKAITACCEN BAYANI MAI ANFANI GA SABON SHIGA MUSULUNC
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANIN SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI A KAN LADUBBA DA HUKUNCE-HUKUNCEN ZIYARATR MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
TUSHE UKU NA MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
RUKUNAN MUSULUNCI
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
Matsayin Mata A Musulunci, Yahudanci da Nasaranci
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Akidar Ahlus~Sunna
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago