LibraryBelgeler
AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA YAKE KISHIYANTAR TA
AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA YAKE KISHIYANTAR TA By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Hausaهوسا
AƘIDA INGANTACCIYA DA
ABINDA YAKE KISHIYANTAR TA
الَعِقيَدُة الَّص ِحْيَحُة َوَما ُيَض اُّدَها
1
العَقِيدَةُ الصَّ حِيْحَةُ وَمَا يُضَ ادُّهَا
AƘIDA INGANTACCIYA DA
ABINDA YAKE KISHIYANTAR TA
ِلِسَ مَاحَةِ الشَّ يْخِ العََّلَّ مَة
عَبْدِ العَزِيزِ بْنِ عَبْدِ اهللِ بْنِ بَاز
ُرَِحِ َهُ اهلل
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
2
ِمْسِب ِاَّللَّ ِ الرَّْحْ َنِ الرَّحِيم
SAƘO NA FARKO
AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA
YAKE KISHIYANTARTA
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Godiya ta tabbata ga Allah Shi kaɗai, tsira da aminci
su tabbata ga wanda babu wani annabi a bayansa, da
alayen sa da sahabban sa.
Bayan haka: A yayin da ingantacciyar aƙidah ta
kasance ita ce asalin Musulinci, kuma tushen addini,
sai na ga cewa yana daga abu mai muhimmanci yin
magana akan wannan batun, da kuma yin rubutu da
wallafa domin bayaninsa da kuma fayyace shi.
Abu ne da yake sananne akan dalilai na shari’a daga
Alƙur’ani da Hadisi: Cewa ayyuka da maganganu suna
ingantane kuma a karɓe su idan suka kasance daga
ingantacciyar aƙidah. Amma idan aƙidah ta kasance
gurɓatacciya, to fa duk abinda ya rassantu daga gare
ta na ayyuka da maganganu ya zama ɓatacce, kamar
yadda Allah - Maɗaukakin Sarki - Ya ce:
...﴿
َوَمَن يَكۡفُرۡ بِٱلۡإِيمَ َٰنِ فَقَدۡ حَبِطَ عَمَلُهُۥ وَهُوَ فِي ٱٓأۡلخِرَةِ مِنَ ٱلۡخَ َٰسِرِين ﴾
{Kuma wanda ya kãfirta da ĩmãni to, lalle ne aikinsa
yã ɓãci, kuma shĩ, a cikin Lãhira, yanã daga mãsu
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
abinda bai kamata musulmi ya jahilta acikin addinin sa ba
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
ABINDA JAHILTARSA BAYA YIWUWA GA YARAN MUSULMAI (ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI).
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
KUNDIN IMANI WANDA ALLAH YA WAJABTASHI AKAN BAYINSA NA ABINDA YA ZO A ALKUR'ANI MAI GIRMA DA SUNNAR
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri da Bokanci da abinda yake da alaƙa da su
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago