LibraryBelgeler
ABINDA JAHILTARSA BAYA YIWUWA GA YARAN MUSULMAI (ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI).
ABINDA JAHILTARSA BAYA YIWUWA GA YARAN MUSULMAI (ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI). Source: IslamHouse.com
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
ما ال يسع أطفال المسلمين جهله
ABINDA JAHILTARSA BAYA
YIWUWA GA YARAN MUSULMAI
(ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI).
Da sunan Allah Mai yawan rahama Mai yawan jin ƙai.
5
GABATARWA:
Da sunan Allah, dukkan godiya ta tabbata ga Allah, bayan
haka:
Waɗannan wasu mas'aloline waɗanda bai kamata yaran
musulmai su jahilce su ba, na abinda ya shafi addinin Allah -
mai girma da ɗaukaka -, kuma ya wajaba akan iyaye su
koyawa yara su, tun a yarinta.
Shi wani taƙaitaccan tsari ne, mai sauƙi, wanda ya tattaro
abubuwa acikin Aƙidah, da Fiƙihu, daTarihi, da Ladubba, da
Tafsiri, da Hadisi, da ɗabi'u, da Zikirai. Littafin yayi daidai da
ƙananan yara, da kuma dukkanin matakan shekaru, da kuma
sababbin shiga musulunci, kuma ana bada shi a gidaje, da
makarantun yara, da kuma cibiyoyin karantarwa, haka nan
dan hadda, da sharhi. Haƙiƙa na tsara su gwargwadan fannoni
kuma na sanyasu akan tsarin tambaya da amsa؛ domin irin
wannan yafi wasa ƙwaƙwalwa, kuma yafi tabbata ga hadda,
malami mai tarbiyya yana zaɓar abinda yake dacewa tare da
shekarunsu.
Allah kaɗai nake roƙo da ya amfanar dasu ya kuma karɓesu.
Tushen wannan shine faɗin Allah - maɗaukakin sarki: “Yã kũ
waɗanda suka yi ĩmãni! Ku kãre wa kanku da iyãlanku daga
wuta wuta, makãmashinta sune mutãne da duwãtsu ne, a
kanta akwai waɗansu malã'iku mãsu kauri, mãsu tsanani, bã sa
sãɓã wa Allah ga abin da ya umurce su, kuma sunã aikata abin
da ake umarce su”. [Surat Al-Tahrim: 6]. Da kuma Hadisin
Abdullahi ɗan Abbas - Allah ya yarda dasu - yace: Nakasance
a bayan Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agareshi -
wata rana, sai yace: (Ya kai yaro, lalle ni zan sanar da kai wasu
kalmomi: Ka kiyaye Allah zai kiyayeka, ka kiyaye Allah za ka
same shi a gabanka, idan za kayi roƙo to ka roƙi Allah, idan
kuma za ka nemi taimako to ka nemi taimakon Allah, ka sani:
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
abinda bai kamata musulmi ya jahilta acikin addinin sa ba
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
KUNDIN IMANI WANDA ALLAH YA WAJABTASHI AKAN BAYINSA NA ABINDA YA ZO A ALKUR'ANI MAI GIRMA DA SUNNAR
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri da Bokanci da abinda yake da alaƙa da su
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA YAKE KISHIYANTAR TA
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago