LibraryBelgeler
SIFFAR AIKIN UMARA
Taƙaitaccen littafin «Siffar Umarah» Na Shehin malami Abdul’Aziz bn Baz - Allah Ya yi masa rahama - yana bayanin ayyukan Umrah akan wani tsari (salo) fayyatacce, kuma mai sauƙi, domin ya zama jagora a aikace da zai taimakawa musulmi akan gudanar da ayyukan sa (na Umrah), cikin ƙanƙan da kai da kuma sauƙi, yana kuma tare da addu’o’i, da zikirai da a aka ruwaito a kowanne mataki. By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
ِِص َفُة الُعْمَر
Mawallafi
AbdulAzeez Bn Abdullahi Bn Baaz
Hausaهوسا
SIFFAR AIKIN UMARA
ِ صِ فِ ةِ
ِ العِ مِ رِ ةِ
ِ
ِ
SIFFAR AIKIN UMARA
ِ
ِ
سَمَاحَةُ الشَّ يْخ
عَبْد الْعَز يز بْن عَبْد اَّللَّ بْن بَاز
ُ َّرَح مَهُ اَّلل
ِ
Mawallafi
AbdulAzeez Bn Abdullahi Bn Baaz
ِ
2
بِسْمِِ
ِ اللِ
ِ الرِ حِ نِ
ِ الرِ حِ يم
SIFFAR AIKIN UMARA
Mawallafi
AbdulAzeez Bn Abdullahi Bn Baaz
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah shi kaɗai,
bayan haka:
Wadannan taƙaitattun bayanai ne akan ayyukan
ibadun Umra Ga bayanin hakan ga mai karatu:
Idan wanda yake son yin Umarah ya isa miƙati, an
so a gare shi yayi wanka, ya tsaftace jikinsa, haka ma
mace zata yi, ko da tana al’ada ko biƙi, saidai kawai
baza tayi Ɗawafi ba har sai ta yi tsarki kuma tayi
wanka.
namiji yana sanya turare a jikinsa ba’a tufafinsa na
ihrami ba, idan wankan bai samu ba a miƙati ba to
babu laifi, kuma an so ya yi wanka idan ya isa Makkah,
kafin yayi Ɗawafi, idan hakan ya sawwaƙa.
Namiji yana cire dukkanin kayan jikinsa ɗinkakku,
sai ya sanya kwarjalle da mayafi, ( ya yafa), an so su
kasance farare masu tsafta.
Amma ita mace, za tayi haramarta ne a tufafinta na
gida (banda niƙabi da safa, sai ta cire su, tana rufe
fuskarta da tafikanta daga barin maza waɗanda ba
maharramanta ba da wasu tufafin da ba niƙab ba)
waɗanda ba su da ado, ko nuna shahara.
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
TAKAITACCEN BAYANIN SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
ΤΑΚΑΙΤΑCCEN BAYANI A ΚΑΝ SIFFAR UMARAH DA KUMA HUK NCE-HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
SIFFAR YADDA AKE YIN SALLAH YADDA AKE YIN ALWALA A AIKACE
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago