LibraryBelgeler
SIFFAR AIKIN HAJJI
Wannan taƙaitaccen saƙo ne a kan siffar Hajji, mun yi kwaɗayin kawo bayanin mafi yawancin abinda maniyyaci yake buƙatuwa zuwa gare shi. By: muhammad bin saleh al authaimin Source: IslamHouse.com · muhammad bin saleh al authaimin
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
Sheikh: Muhammad bin Saleh Al-Uthaimeen
Mawallafi
Hausaاسوه
جلحا
ةفص
SIFFAR AIKIN HAJJI
صفة
الحج
SIFFAR AIKIN HAJJI
Sheikh: Muhammad bin Saleh Al-Uthaimeen
)(هوسا
2
SIFFAR AIKIN HAJJI
RUBUTUN MAI GIRMA BABBAN MALAMI
MUHAMMAD BIN SALEH AL-UTHAIMEEN
Allah Ya yi masa gafara da mahaifansa da
musulmai.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin
talikai, ina salati da salllama ga Annabinmu
Muhammad, da alayensa da sahabbansa baki
ɗaya. Bayan haka:
Lallai ni zan gabatar da abinda ya sawwaƙa na
daga magana akan wani abu na aikin Hajji saboda
zuwan lokacinsa, ina mai fatan Allah Ya sanya
aikin kowa da kowa ya zama tsarkakakke ga
fuskarSa, kuma mai amfanarwa da kusantarwa
zuwa gare Shi; lallai Shi Mai yawan kyauta ne Mai
karamci.
Magana akan aikin Hajji tana taƙaita ne akan
abinda ke tafe:
1- Hukunce-hukuncen da ke da alaƙa da tafiya.
2- Yaushe ne aka farlanta Hajji? kuma akan wa
wajabcinsa ya wajaba?
3- Daga ina ne mai nufin yin aikin Hajji ko Umrah
zai yi harama?
4- Nau’ukan aikin Hajji, da kuma mafificinsu.
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
TAKAITACCEN BAYANIN SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
aikin Hajji
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
SIFFAR YADDA AKE YIN SALLAH YADDA AKE YIN ALWALA A AIKACE
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
ΤΑΚΑΙΤΑCCEN BAYANI A ΚΑΝ SIFFAR UMARAH DA KUMA HUK NCE-HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
Akidar Ahlus~Sunna
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SharhinUsulul Imani
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Kayatarwa cikin cikar Shari'a da kuma da kuma hadarin Bidi'a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago