Ladubban shiga ban daki
Malan yayi bayanine akan Ladubban shiga ban daki da kuma ladubban biyan bukata a cikin daji da cukin gari Dakuma bayani akan anfiso musulmi ya zamanto koda yaushi cikin tsalki tareda cewa rishin tsanki baya cikin zuhudu Da wasu hukumce hukumne masu alaka daladubban biyan bukata wanda wajibine musulmi yasansu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.