Siffar wankan janaba
Malan yayi bayanine akan siffar wankan janaba dakuma yadda monzon allah yayyi wankan janaba da wasu kura kuranda wasu keyi wajan wankan janaba dakuma sauran bayanai akan hukumce hukumce masu alaka da wankan janaba wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu. By: Adam Shekarau, Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.