Lectures & RemindersAudio
Hukumce hukumcan shafa akan huffi
islamicmedia.tv·1 view·6 hours ago
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan shafa akan huffi Dakuma lokuttan dayahhalitta matafiyi yayi shafa acikinsu da kuma azauni dakuma bayani akan halittan shafa akan rawani da sapa . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan shafa akan huffi wanda wajibine musulmi yasansu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.