Lectures & RemindersAudio
Alamomi jinin ciwo (istihada)
islamicmedia.tv·1 view·6 hours ago
Malan yayi bayanine akan alamomin jinin ciwon mata dakuma wasu hukumce hukumcan jinin ciwo da kuma yadda ake bam banta jinin ciwo dana haila. Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin ciwon mata wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
Comments
No comments yet. Be the first to share a beneficial reflection.