Libraryوثائق
Kare Tauhidi
Kare Tauhidi By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
من الكتاب
الصفحات الأولى من النص. افتح الكتاب أعلاه لقراءته كاملًا.
ِِحَر اَس ُة الَّتوِحي
هوساHausa
KARE TAUHIDI
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Allah Yayi masa rahama
ِحِرَاسَةُ اتلَّوحِيد
KARE TAUHIDI
ِلِسَمَاحَةِ الشَّيْخِ العَلاَّمَة
ٍȭَبْدِ العَزِɋزِ بْنِ ȭَبْدِ االلهِ بْنِ بَاز
ُرَمحِ َهُ االله
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Allah Yayi masa rahama
2
ِė اȥَّ ِ الرَّمحْ َنِ الرَّحِيم
SAƘO NA FARKO
Aƙida ingantacciya da abinda yake
kishiyantarta
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Godiya ta tabbata ga Allah Shi kaɗai, tsira da
aminci su tabbata ga wanda babu wani annabi a
bayansa, da alayen sa da sahabban sa.
Bayan haka: A yayin da ingantacciyar aƙidah ta
kasance ita ce asalin Musulinci, kuma tushen addini,
sai na ga cewa yana daga abu mai muhimmanci yin
magana akan wannan batun, da kuma yin rubutu da
wallafa domin bayaninsa da kuma fayyace shi.
Abu ne da yake sananne akan dalilai na shari’a
daga Alƙur’ani da Hadisi: Cewa ayyuka da maganganu
suna ingantane kuma a karɓe su idan suka kasance
daga ingantacciyar aƙidah. Amma idan aƙidah ta
kasance gurɓatacciya, to fa duk abinda ya rassantu
daga gare ta na ayyuka da maganganu ya zama
ɓatacce, kamar yadda Allah - Maɗaukakin Sarki - Ya
ce:
...﴿
َوَمَن يَكۡفُرۡ بِٱΎ ۡϗِيDzَ ٰنِ Ɯَقَدۡ حَبِطَ ƚَمَчُهُۥ وَهُوَ ε ِي ٱɃخِرَةِ مِنَ ٱلۡǡَ ٰЭِرِƳن
﴾
{ Kuma wanda ya kãfirta da ĩmãni to, lalle ne
التعليقات
لا توجد تعليقات بعد. كن أول من يشارك بتأمّل نافع.
ذات صلة
Tauhidi Haqqin Allah A Kan Bayinsa
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Tauhidi Daga cikin hudubobin masallacin Annabi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAMBAYA 100 DA AMSARSU (A CIKIN AKIDAR TAUHIDI)
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
TAUHIDI WALLAFAR
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
KATARI WAJEN FAHIMTAR TAUHIDI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
MFULULIZO WA MAKALA JUU YA KULINDA TAUHIDI
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago