LibraryBelgeler
SAƘO A KAN JINANEN ƊABI'A GA MATA
SAƘO A KAN JINANEN ƊABI'A GA MATA By: muhammad bin saleh al authaimin Source: IslamHouse.com · muhammad bin saleh al authaimin
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
SAƘO A KAN
JINANEN
ƊABI'A GA
MATA
Da alƙalamin babban malami mai yawan sani
Muhammad bn Saleh Al-Usaimeen
Allah Yayi masa gafara shi da mahaifan sa da
musulmai.
Tira kékeré kan nipa awọn ẹjẹ adamọ fun awọn obinrin"
3
Tira kékeré kan nipa awọn ẹjẹ adamọ fun awọn obinrin"
4
Da sunan Allah Mai yawan rahama Mai
yawan jin ƙai.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, muna gode maSa,
kuma muna neman taimakon Sa, muna neman gafarar Sa,
kuma muna tuba izuwa gare Shi, Muna neman tsarin Allah
daga sharrukan rayukan mu, da kuma munanan ayyukan
mu. Duk wanda Allah Ya shiryar babu mai ɓatar da shi,
kuma wanda ya ɓatar babu mai shiryar da shi. Kuma ina
Shaidaea cewa babu wani abin bautawa da gaskiya sai
Allah, shi kaɗai yake, bashi da abokin tarayya, Kuma ina
shaidawa cewa, Annabi Muhammad bawanSa ne kuma
ManzonSa ne, Tsiran Allah da amincin Sa su tabbata agare
shi, da alayen sa, da sahabban sa, da wanda ya biyo su da
kyautatawa, zuwa ranar sakamako, Bayan haka: Lallai cewa
jinanen da suke samun mace, sune haila da jinin cuta da
jinin biƙi, suna daga muhimman al'amuran da buƙata take
neman bayanin su, da kuma sanin hukunce-hukuncen su,
da banbance kuskure daga daidai daga zantukan malamai a
kansu. Kuma dogaro ya kasance dangane da abinda za'a
rinjayar ko a raunana daga hakan, akan mahangar abinda
yazo a cikin Al-ƙur'ani da Sunna.
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
SAƘO A KAN JINAYEN ƊABI'A GA MATA
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
Akidar Ahlus~Sunna
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SharhinUsulul Imani
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Kayatarwa cikin cikar Shari'a da kuma da kuma hadarin Bidi'a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI AKAN AKIDAR MUSULUNCI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago