LibraryDokumen
DALILIN DA YA SA ALLAH YAYI HALITTA
DALILIN DA YA SA ALLAH YAYI HALITTA By: BILAL PHILIPS Source: IslamHouse.com · BILAL PHILIPS
Dari buku
Halaman-halaman awal teks. Buka buku di atas untuk membacanya secara lengkap.
1
FASSARAR LITTAFIN DALILIN HALITTA (THE PURPOSE OF CREATION) ZUWA
YAREN HAUSA, NA DR ABU AMEENAH BILAL PHILIPS
DALILIN DA YA SA ALLAH YAYI HALITTA
NA DR. ABU AMEENAH BILAL PHILIPS
TRANSLATED BY
Hadiza Hamisu
Muhammad Aminu Saleh
Muhammad Auwal Dahiru
Maria Muhammad Garba
Aisha Idris
Ja’afar Suleiman
Fadimatu Muhammad
PROOF READ/ SAKE KARANTAWA BY Muhammad Aminu Saleh
A contribution by IOU Alumni Association
2
Abin dake ciki
Gabatarwa.........................................................................................3
Me yasa Allah ya yi halitta............................................................... 13
Me yasa Allah ya halicci dan Adam..................................................26
Me yasa Allah ya halicci dan Adam a doron ka................................49
Me yasa Allah ya halicci duniya.......................................................69
Karshe..............................................................................................76
Fihirisar Hadisai...............................................................................78
Fihirisar ayoyin Qur’ani ..................................................................82
Littafin tarihi...................................................................................90
3
GABATARWA
Magana akan dalilin halitta maudu’I ne mai sarkakiya ga kowanne mutum a
rayuwarsa/ta. Kowane mutum a so dayawa yakan tambayi kanshi ‘menene dalilin
halitta ta?’ ko kuma ‘menene rawar da zantaka a doron kasa?’
Kwayoyin halittar dan Adam da kuma kasar da muke takawa kan nuna cewa, ba
kara zube muke ba. Akwai wanda ke da iko akan mu ma’ana (Mahaliccinmu). Tsarin
halitta na nuna akwai wanda ya tsara mu. Misali mutum ne yaga sawun kafa kusa
da rafi, tunanin sa shine, wani mutuum ya wuce gurin nan ba da dadewa ba. Bai
daukar hankali ace ruwan rafi ne ya shigo kan kasa har yabar alamun sawun irin na
mutuum ba tare da wani mutuum ne ya wuce wajen ba. Haka ma tunanin mai
tunani ba zai taba zama kwakwalwarsa ba cewa an halicce mu ba tare da dalili ba.
Kasance war tunanin dan Adam a koda yaushe yana tabbata akan sababi, hakan ne
ke sa mutuum tunanin akwai mahaliccinsa kuma akwai dalilan da yasa mahaliccin
ya halicce shi. Wannan dalilin ne yasa neman dalilin halittar dan Adam zai sa ya
fahimci rayuwarsa kuma ya aikata abunda zai amfaneshi. A tsawon lokuta, so da
dama, akwai wasu kadan daga mutane wanda sun sama ransu ba mahalicci. Wai
dan Adam kawai ya farune bisa kuskuran kwayoyin duniya.
Abin tambaya a gare su shine ‘Menene dalilin da mahalicci ya halicci dan Adam?’
basu da amsa akan wannan tambaya. A tunanin su, ba dalilin halittar mutuum.
Amma mafi yawan mutane a duniya, sun yarda akwai mahalicci kuma akwai dalilan
halittar mutum. Ga wadannan mutanen da suka amince akwai mahalicci, neman
sanin mahaliccinsu abune mai mahimmanci agare su, kuma suna dagewa wajen
sanin shi mahaliccin nasu.
Amsa
Tambaya akan ‘Menene dalilin da Ubangiji ya halicci mutum?”, kafin amsa wannan
tambayar. Tambayar nan a game da ubangiji itace ‘’Dalilin me yasa ubangiji ya
halicci mutuum?’ wadannan tambayoyi biyu na nuna tambayar da mutum kewa
kansa a wasu lokutan ‘Menene dalilin kasancewa ta a duniya, ko halittata? A cikin
wannan littafi, zamu amsa wadannan tambayoyi akan halitta bisa turbar nassi na
Al-qur’ani da Sunna. Abun tabbatarwa akan wannan maudu’I shine, babu kaulani
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.
Terkait
Addinin Gaskiya Kamar Yadda Nassoshin Al-Qur'ani Da Sunnar Fiyayyen Halitta Suka Kawo
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
Dalilin Hukuncin mai neman agaji ga wanin Allah
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
توحيد الرب
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
شرح خطبة الحاجة
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago