LibraryDokumen
Dalilin Hukuncin mai neman agaji ga wanin Allah
Dalilin Hukuncin mai neman agaji ga wanin Allah By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
Dari buku
Halaman-halaman awal teks. Buka buku di atas untuk membacanya secara lengkap.
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Hausaهوسا
Dalilin Hukuncin mai neman
agaji ga wanin Allah
ِِإ َقاَمُة الَبَراِهيِن َعَلى ُح ْكِم َمِن اْس َتَغاَث ِبَغيِر الل
1
ََ ََإِقَََامََةُ الَبََ ََاهِنيِ لَع
ِحُكْمِ مََنِ اسْتََغََاثََ بِغََريِ اهلل
Dalilin Hukuncin mai neman
agaji ga wanin Allah
ِلِسَ مَاحَةِ الشَّ يْخِ العََّلَّ مَة
عَبْدِ العَزِيزِ بْنِ عَبْدِ اهللِ بْنِ بَاز
ُرَِحِ َهُ اهلل
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
2
ِِمْسِب اَّلله ِ الرهْحْ ََنِ الرهحِيم
SAƘO NA BIYU: AKAN HUKUNCIN NEMAN
AGAJI DA ANNABI
-tsira da amincin Allah su tabbata a gare
shi -.
Godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah
su tabbata ga Manzon Allah, da alayen sa da sahabban
sa da waɗanda suka shiryu da shiriyar sa.
Bayan haka: haƙiƙa jaridar zamantakewa ta ƙasar
Kuwait a fitowa ta 15, ranar 19/4/1390 bayan hijira, ta
buga wani bayani a ƙarƙashin matashiyar: (Tunawa da
mauludin Annanbi mai daraja), to waɗannan baitukan
sun kasance suna ƙunshe da neman agajin Annabi -
tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da neman
taimakon sa; domin ya kawowa wannan al’umma
ɗauki, ya taimaketa ya tsamar da ita daga inda ta afka
na rarrabuwa da saɓani. Wacce ta rattaba hannu ita
ce: (Amina), ga nassin baitocin da aka yi maganar a
cikin su:
Ya Manzon Allah, ka ceci wani malami... yana rura
wutar yaƙi kuma yana ƙonewa daga wutarta
Ya Manzon Allah, ka ceci wata al'umma... cikin
duhun shakka, da sirrin ta ya tsawaita.
Ya Manzon Allah, ka ceci wata al'umma... a cikin
ruɗanin baƙin da hangen nesanta ya ɓace
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.
Terkait
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
DALILIN DA YA SA ALLAH YAYI HALITTA
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
MATSAYIN SALLAH A CIKIN MUSULUNCI Ma'anarta, Hukuncinta, Abubuwan da ta kebanta da su, Hukuncin wand
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri da Bokanci da abinda yake da alaƙa da su
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago