Extrait du livre
Les premières pages du texte. Ouvrez le livre ci-dessus pour le lire en entier.
0
1
Gabatarwa:
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai,
Salati da aminci su ƙara tabbata ga mafi ɗaukakar
Annabawa da Manzanni, Annabinmu Muhammad صلى الله عليه وسلم
da iyalan gidansa, da Sahabbansa bakiɗaya, bayan haka.
Wannan littafi ne wanda ya tattara ingantattun
hadisan Annabi Muhammad صلى الله عليه وسلم, kuma gajeru domin
hadda, waɗanda aka fitar da su daga cikin mafiya
ingancin litattafai wato Sahihul Bukhari, da Muslim.
Na fassara waɗannan hadisan ne domin fatan shiga
cikin waɗanda Annabi صلى الله عليه وسلم ya zayyana su a cikin hadisin
Abu Hurairah (R.A) haƙiƙa Manzon Allah صلى الله عليه وسلم ya ce:
“Idan mutum ya rasu aikinsa zai yanke face guda uku:
Sadaka mai gudana, ko ilimin da ake amfana da shi, ko
ɗa nagari da zai dinga yi masa addu`a”. Muslim ne ya
rawaito shi.
Ina fatan Allah Ya sanya ni, tare da ku a cikin waɗanda
aikinsu ba zai yanke ba bayan sun rasu.
2
1. عن أيب هريرة رضي هللا عنه عن رسول هللا صلى هللا عليه وسلم قال" :
كَلِمَتَانِ خَفِيفَتَانِ علَى
ِالل ِسَانِ، ثَقِيلَتَانِ يف املِيزَانِ، حَبِيب َتَانِ إىل الرَّْحمَنِ: سُبمحَانَ هللاِ وَِبَِممدِهِ، سُبمحَانَ هللا
العَظِيم ."متفق عليه.
An karɓo daga Abu Huraira Allah Ya yarda da shi, ya ce:
Haƙiƙa Manzon Allah صلى الله عليه وسلم ya ce: “(Awai wasu) kalmomi biyu
masu sauƙi a kan harshe, masu nauyi a ma’auni, ababen
soyuwa a gurin Allah Mairahama: (Subhanallahi wa bi
hamdihi, subhanal lahil Azim), ma’ana: tsarki ya tabbata
ga Allah tare da gode masa, tsarki ya tabbata ga Allah mai
girma”. Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi.
2. عن أيب هريرة رضي هللا عنه
:قال َجَاءَ رَجُلٌ إىل رَسولِ اَّللهِ صَلهى هللاُ عليه وسلهمَ فَقالَ: اي رَسول
:َاَّللهِ، مَن أحَقُّ النهاسِ حبُسْنِ صَحَابَِتِ ؟ قال"
َأُمُّك"
:َ، قالَ: ُثُه مَنْ؟ قال "
َأُمُّك"
، قالَ: ُثُه مَنْ؟
:َقال"
َأُمُّك"
:َ، قالَ: ُثُه مَنْ؟ قال"
َُثَُّ أبُوك" .
" .متفق عليه.
Commentaires
Aucun commentaire pour l'instant. Soyez le premier à partager une réflexion utile.
À voir aussi
WASU HADISAI ARBA'IN GAME DA AL-QUR'ANI
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
توحيد الرب
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
شرح خطبة الحاجة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
إِلاَّ لِيَعْبُدُونِ - كيف يوحد القرآن وجهة الإنسان؟
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago