LibraryDocuments
Tsawatarwa daga Bidi''o'i
Tsawatarwa daga Bidi''o'i By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
Extrait du livre
Les premières pages du texte. Ouvrez le livre ci-dessus pour le lire en entier.
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Hausaهوسا
Tsawatarwa daga Bidi''o'i
ِالَّتْحِذيُر ِمَن الِبَد
1
ِاتلَّحْذِيرُ مِنَ ابلِدَع
Tsawatarwa daga Bidi''o'i
ِلِسَ مَاحَةِ الشَّ يْخِ العََّلَّ مَة
عَبْدِ العَزِيزِ بْنِ عَبْدِ اهللِ بْنِ بَاز
ُرَِحِ َهُ اهلل
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
2
ِِمْسِب اَّللَّ ِ الرَّْحْ َنِ الرَّحِيم
SAƘO NA BIYAR:
HUKUNCIN TARON MAULIDIN ANNABI DA
SAURAN MAULUDAI
Godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah
su tabbata ga Manzon Allah, da alayen sa da sahabban
sa da waɗanda suka shiryu da shiriyar sa.
Bayan haka: An sha tambayar mutane da dama
game da hukuncin taron bikin haihuwar Annabi -tsira
da amincin Allah su tabbata a gare shi-, da tsayuwa
saboda shi a lokacin yin hakan, da yi masa sallama, da
sauran abubuwan da ake yi a maulidi.
Amsa sai a ce: Ba ya halatta yin bikin mauludin
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -,
haka ma na wanin sa; domin hakan bidi’a ne wacce
aka ƙirƙira a cikin addini; domin Manzo - tsira da
amincin Allah su tabbata a gare shi - bai yi ba, haka
halifofin sa shiryayyu, haka sauran sahabbai - Allah Ya
yarda da su -, haka waɗanda suka bi su da kyautatawa
a mafifitan ƙarni, alhali su suka fi kowa sanin sunnah,
su suka fi cikar son Ma’aikin Allah - tsira da amincin
Allah su tabbata a gare shi -, kuma suka fi bin shari’ar
sa akan waɗanda suka zo a bayan su, Kuma haƙiƙa
Allah - Mai tsarki da ɗaukaka - Ya faɗa a cikin littafin
Sa mabayyani:
Commentaires
Aucun commentaire pour l'instant. Soyez le premier à partager une réflexion utile.
À voir aussi
Tsawatarwa akan gina masallatai a maƙabartu
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda ya raya cewa ya halatta ga wani ya kauce daga shari'ar (Annabi) M
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
BINNE MATATTU A CIKIN MASALLATAI
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago