LibraryDocuments
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda ya raya cewa ya halatta ga wani ya kauce daga shari'ar (Annabi) M
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda ya raya cewa ya halatta ga wani ya kauce daga shari'ar (Annabi) Muhammadu - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
Extrait du livre
Les premières pages du texte. Ouvrez le livre ci-dessus pour le lire en entier.
َبَياُن ُكْفِر َوَض اَلِل َمْن َزَعَم َأَّنُه َيُجوُز َأِ لَح ٍد الُخُروُج ِمْن َش ِريَعِة ُمَحَّمٍد صلى الله عليه وسلم
هوساHausa
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda
ya raya cewa ya halatta ga wani ya
kauce daga shari'ar (Annabi)
Muhammadu - tsira da amincin Allah
su tabbata a gare shi-
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
1
ْحَدٍ اخلُرُوجُ مِن
َ
نَّهُ َيَ ُوزُ ِلِ
َ
بَيَانُ كُفْرِ وَضَ َلَ لِ مَنْ زَعَمَ أ
ِيعَةِ ُمُ َمَّدٍ صلى الله عليه وسلم
َشَ
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda
ya raya cewa ya halatta ga wani ya
kauce daga shari'ar (Annabi)
Muhammadu - tsira da amincin Allah
su tabbata a gare shi-
ِلِسَ مَاحَةِ الشَّ يْخِ العََّلَّ مَة
عَبْدِ العَزِيزِ بْنِ عَبْدِ اهللِ بْنِ بَاز
ُرَِحِ َهُ اهلل
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
2
ِِمْسِب اَّللَّ ِ الرَّْحْ َنِ الرَّحِيم
SAƘO NA GOMA SHA BIYU: Bayanin
kafirci da ɓatan duk wanda ya raya
cewa ya halatta ga wani ya kauce daga
shari'ar (Annabi) Muhammadu - tsira
da amincin Allah su tabbata a gare shi-
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai,
tsira da aminci su tabbata ga cikamakin Annabawa da
Manzanni Annabinmu Muhammad, da alayansa da
sahabbansa baki ɗaya.
Bayan haka: Haƙiƙa na karanta maƙalar da aka
wallafa a jaridar Asharƙ al-Awsaɗ a lamba ta (5824) da
kwanan wata 5/6/1415 H, wanda ya rubuta shine
wanda ya kira kansa: Abdul Fattah al-Hayik, a
ƙarƙashin taken: (Fahimtar da ba daidai ba).
Taƙaitaccen bayanin: Musuntawar da ya yi na
abinda aka sani daga addinin Musulunci da wajibi, da
nass da kuma ijma'i; wato gamewar aiken (annabi)
Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare
shi zuwa ga dukkan mutane, da iƙirarin cewa wanda
bai bi (annabi) Muhammad tsira da amincin Allah su
tabbata a gare shi ba kuma bai yi masa biyayya ba
kawai ya tsaya ya kasance Bayahude ko Banasara to
yana kan addini na gaskiya, sannan ya yi suka ga Allah
Commentaires
Aucun commentaire pour l'instant. Soyez le premier à partager une réflexion utile.
À voir aussi
Sunninin Annabi sallallahu alaihi wa sallam Da Zikiroransa Na Yau Da Kullum
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
ZIYARAR MASALLACIN ANNABI MAI AL-FARMA TARE DA FADAKARWA DA KUMA NUSARWA GAMAI ZIYARAR
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
QISSAR ANNABI ISA -AMINCIN ALLAH A GARE SHI- DAGA CIKIN AL-QUR'ANI MAI GIRMA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MUSULUNCI : Taqaitaccen Saqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnanr Annabi
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi)
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
MUSULUNCI TaqaitaccenSaqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnar Annabi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Tauhidi Daga cikin hudubobin masallacin Annabi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
RUKUNNAN MUSULUNCI: DAGA HUƊUBOBIN MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
RUKUNNAN IMANI: DAGA HUDUBOBIN MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago