کتاب سے
متن کے ابتدائی صفحات۔ مکمل پڑھنے کے لیے اوپر کتاب کھولیں۔
ِاِإلْس اَل ُم ِديُن ُرُس ِل الل
هوساHausa
MUSULUNCI ADDININ
MANZANNIN ALLAH
Kwamitin ilimi wanda harkokin addini a Masallacin
Harami da Masallacin Annabi ke jagoranta
ُ اإلِسَْلا مُ
ُ دِين ُرُِس لُِاللُ
ُ
ُ
MUSULUNCI ADDININ
MANZANNIN ALLAH
ُ
ُ
ُاللَّجْنَةُ العِلْمِيَّة
ِبِرِئَاسَةِ الشُّ ؤُونِ ادلِّينِيَّةِ بِالمَسْجِدِ احلَرَام
ِوَالمَسْجِد
ِّانلَّبَوِيُ
ُ
Kwamitin ilimi wanda harkokin addini
a Masallacin Harami da Masallacin
Annabi ke jagoranta
2
بِسْمُِ
ُِاللُ
ُ الرُحاُِنُ
ُ الرُِحُِيم
MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN
ALLAH
Kwamitin ilimi wanda harkokin
addini a Masallacin Harami da
Masallacin Annabi ke jagoranta
Musulunci shine miƙa wuya ga Allah Mahaliccin
kasantacce kuma Mai jujjuya al'amiransa, da jawuwa
gareShi dan so da kuma girmamawa, tushen
Musulunci shine imani da Allah, kuma cewa Shine
Mahalicci, dukkan wanda baShi ba abin halitta ne,
kuma cewa Shi Shine wanda Ya can-canci bauta Shi
kaɗai baShi da abokin tarayya, babu wani abin bauta
da gaskiya sai Shi, yana da sunaye kyawawa, da siffofi
maɗaukaka, cika tsantsa ta Sa ce, batare da tawaya
ba, Bai haifaba kuma ba'a haifeShi ba, kuma baShi da
wani kini ko tamka, baYa sauka baya jikintuwa a cikin
wani abu daga halittarsa.
Musulunci shine addinin Allah - Maɗaukakin sarki -
wanda baYa karɓar wani addini waninsa daga mutane,
shine addinin da dukkanin annabawa - aminci ya
tabbata agare su - sukazo da shi.
Yana daga tushen musulunci yin imani da dukkan
manzanni, kuma cewa Allah Ya aiko manzanni dan su
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔
متعلقہ
Musulunci addinin Ubangijin talikai ne
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
TUSHE UKU NA MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
RUKUNAN MUSULUNCI
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
Matsayin Mata A Musulunci, Yahudanci da Nasaranci
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
MUSULUNCI : Taqaitaccen Saqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnanr Annabi
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi)
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
TATAQAITACCEN QARIN-HASKE GAME DA MUSULUNCI
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
Addinin Gaskiya Kamar Yadda Nassoshin Al-Qur'ani Da Sunnar Fiyayyen Halitta Suka Kawo
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
abinda bai kamata musulmi ya jahilta acikin addinin sa ba
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago