Libraryدستاویزات
GUZURI GA MAI KARATUN AL-QUR’ANI
GUZURI GA MAI KARATUN AL-QUR’ANI Source: IslamHouse.com
کتاب سے
متن کے ابتدائی صفحات۔ مکمل پڑھنے کے لیے اوپر کتاب کھولیں۔
1
FASSARAR LITTAFIN
ZA’DU QARI’IL QUR’AN
(GUZURI GA MAI KARATUN AL-QUR’ANI)
WALLAFAR:
FAHAD BN YAHAYAL AMMARY AL-MAKKY
FASSARAR:
Dr. SHAMSUDDEEN ABUBAKAR MALUMFASHI, Esq.
ALIYU ABUBAKAR (ABUDUJANAH)
1444H-2022
DAUKAR NAUYI
Alh DIKKO RADDA, PhD.
(CHAIRMAN GWAGWARE FOUNDATION)
2
SADAUKARWA:
Mun Sadaukar da wannan Littafi ga Dr. Dikko Umar
Radda saboda gudumuwar da yake bama harkokon
Al-Qur’ani da Kuma shirye-shirye na wannan cibiyar
tamu ta Centre for Islamic Research Training and
Development (CIRTDA)
DAUKAR NAUYI:
Alh. DIKKO UMAR RADDA, PhD.
(CHAIRMAN GWAGWARE FOUNDATION)
3
GABATARWAR MASU FASSARA
Dukkan godiya sun tabbata ga Allah wanda ya saukarwa bawan sa da
littafi kuma bai sanya karkata a cikin sa ba, tsira da amincin Allah su
tabbata ga Annabin mu Muhammad sallallahu alaihi wasallam da
mutanen gidan sa da sahabban sa baki xaya.
Bayan haka: wannan cibiya ta zurfafa bincike ta addininn musulunci
da horaswa da ingantawa (Center for Islamic Research Training and
Development(CIRTDA)) ta fara wani shiri na musamman mai suna
(intensive program for Qur’anic Memorisation) wanda take yi na
haddatar da matasa maza da mata Al-qur’ani mai girma, wadda Dr.
Dikko Umar radda ya asassa kuma an fara wannan tsarin a garin
Katsina da karamar hukumar Malumfashi, duba da la’akari da
buqatar guzuri ga wadannan dalibai masu haddar Al-qur’ani mai
girma, da sauran yan uwa Musulmi masu Karatu da haddar Al-qur’ani
muka ga dacewar mu fassara wannan littafi zuwa harshen Hausa.
Sannan yana xaya daga cikin dalilin fassara wannan littafi: shi daya
daga cikin masu fassarar littafin watau Dr shamsuddeen ya haxu da
mawallafin littafin watau Sheik Fahad Yahal Ammari Alkalin Kotun
dukaka kara dake garin Jidda a garin Makka a wata ziyara dasu ka kai
mashi, marubucin ya neme cewa: ko zan ka iya fassara wannan
littafin fisabilillah? Waxannan dalilai guda biyu su suka sanya muka
ga ya dace mu yi wannan aikin.
Fatan mu Allah ya karva daga gare mu, ya sanya mun yi ne domin
neman yardar sa, duk wanda yaga kuskure daga gare mu ne da
shexan, duk wanda kuma yaga daidai to daga Allah.
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔
متعلقہ
MAFI ALHERIN GUZURIN ZUWA LAHIRA BAYAN AYYUKAN FARILLA A BISA TAFARKIN KOYARWAR MAFIFICIN HALITTU
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
ALƘA’IDATUL MADANIYYAH : Don koyarda karatun Larabci ga ƴan koyo
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
توحيد الرب
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
شرح خطبة الحاجة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago