Fatawan malan jafar
– 1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu . – 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu . – 3- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu. – 4- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu. – 5- Hukuncin mu a lama da bankunar riba ,da wajabcin barin geme, da wajabcin hijabi gamace yayin balaganta. – 6- Hukuncin zuwa mata masallaci ,da hukuncin shiga mata a rediyo da talavijin bada karatu , da mahimmacin iklasi . – 7- Hukuncin a dalci sakani yara , da hukuncin mayarda sallama ga kafiri , da hukuncin gojin jinni kafin aure. – 8- Hukuncin salatul faith ,da kuma hukuncin iyaye suhana yariyya aure, da hukuncin gayyatar arne buda baki a azumi. – 9- Hukuncin fita tsiraici ga mace ,da hukuncin kadaituwa da mace cikin mota ko hawa saman babur ,da wasu hakkokin makobtaka. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
خودکار طور پر تیار کردہ متن ہے، اس میں غلطیاں ہو سکتی ہیں۔ درست الفاظ کے لیے ریکارڈنگ سنیں۔
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔